Cart

 

ERDAS IMAGINE kwasa-kwasan horo na kan layi da kuma takardar sheda

Gajerun Kwasakwasai

BSR-Labs sun yi fice wajen samar da horon fasahar ERDAS IMAGINE ta hanyar yanar gizo tare da bada shedar kamala gajerun kwasa kwasai ga daliban geospartial (ana iya samu horon ta hanyar kai staye daga dakunan bincikenmu). Ya zuwa yanzu, akwai kwasa kwasai guda goma sha shida (16) ta hanyar yanar gizo wadanda aka rabasu a matakan ilimi guda uku (3):[(1) Takadar sheda ta musamman akan remote sensing, (2) Takardar sheda akan ilimin remote sensing matakin kwararru, (3) Takadar sheda ta musamman akan samarwa da habbaka mafita].BSR - Labs cibiyar samar da ilimi ce ta Hexagon Geospatial kuma tana aiwatar da dukkan kwasa kwasanta ta hanyar fasahar ERDAS IMAGINE.

BSR-Labs tana samarwa da dalibai da masana ilmin kasashe masu tasowa tallafin Karo ilmi (bayan su biya kudaden cajin gudanarwa), da kuma samar da rangwamen kashi hamsin (50%) ga jamioin da ke kasashen da suka ci gaba.

ya zuwa yanzu ana gabatar da kwasa kwasan a harsunan turanci da larabci. Masu bukatar aiki da mu ta bangaren fassara suna iya tuntubar mu.

Ga masu bukatar shiga ko neman guraben karo ilmi akan rangwamen farashi, suna iya tuntubar mu ta: info@remote-sensing-portal.com

Ana iya samu Karin bayani ta wadannan hanyoyin: shafinmufarashiguraben karo ilmikundin bayani

Jerin Kwasakwasan da za a koyar

Takadar shaidar ƙwarewa a kan karatun da ya shafi remote sensing.. RSS™

1 darasi ta yanar gizo ga manajoji da kuma ‘sufabaizo’ akan kimiyyar sararin samaniya da kuma tauraron ɗan adam Cikakken bayani
2 Koyar da darasi ta yanar gizo akan abubuwan da suka shafi remote sensing mai muhimmanci. Cikakken bayani
3 Gabatarwa na zahiri akan ilmin remote sensing (ta hanyar yin amfani da ERDAS IMAGINE). Shirin tsarin koyo da koyarwa Cikakken bayani
4 Koyar da darasi akan samar da taswira da inganta hotunan da aka samar daga tauroron ɗan Adam (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
5 Koyar da darasi ta hanyar yanar gizo akan fassarar hotunan tauraron ɗan adam da za'a iya gani a zahirance. Cikakken bayani
6 koyar da darasi ta hanyar yanar gizo akan ilmin tanatancewa da zana bayanai akan hotunan tauraron ɗan adam (Ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE) Cikakken bayani
7 Koyar da darasi ta hanyar yanar gizo akan ka’idojin tantancewa da rarraben hotunan tauraron ɗan adam a matakin farko (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
8 Koyarwa ta hanyar yanar gizo akan ilmin inganta hotuman tauraron ɗan adam (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE) Cikakken bayani
9 Darasi ta hanyar yanar gizo akan samar da taswirori daga hotunan tauraron ɗan adam (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani

Takardar sheda akan ilmin remote sensing matakin kwararru.. RSP™

10 Koyarwa ta hanyar yanar gizo akan ilmin fasahar sarrafa (hadawa da rarrabe) hotunan tararon ɗan adam (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
11 Koyar da darasi akan ka’idojin tantancewa da rarraben hotunan tauraron ɗan adam a matakin kwararru (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
12 Koyarwa ta hanyar yanar gizo akan ilmin nazari da kidiggar hotunan doron kasa na tauraron ɗan adam (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
13 Koyarwa ta yanar gizo akan ilimin kwaikwayo da tsarin 3D na hotunan tauraron ɗan adam (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani

Takardar shaidar kammala karatu akan samarwa da habbaka mafita ta remote sensing.. RSSD™

14 Darasi ta hanyar yanar gizo akan ilmin habakawa matakin farko (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
15 Darasi ta hanyar yanar gizo na ilimin habakawa mataki na biyu (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani
16 Darasi ta hanyar yanar gizo na ilimin habakawa mataki na uku (ta yin amfani da fasahar ERDAS IMAGINE). Cikakken bayani

To Top